Posts

Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

The Chairman of the Senate Committee on Finance, Senator Sani Musa, has praised President Bola Tinubu for his visionary decision to approve the sale of crude oil to the Dangote Oil Refinery in Naira

Image
 Senator Sani Musa Commends President Tinubu on Landmark Decision The Chairman of the Senate Committee on Finance, Senator Sani Musa, has praised President Bola Tinubu for his visionary decision to approve the sale of crude oil to the Dangote Oil Refinery in Naira. This groundbreaking move is set to revolutionize Nigeria's oil industry and boost the nation's economy. Senator Musa lauded President Tinubu's leadership and foresight, stating that this decision will not only increase government revenue but also reduce the country's reliance on foreign exchange. The sale of crude oil in Naira will also strengthen the local currency and create a more favorable business environment. The Dangote Oil Refinery, a state-of-the-art facility, is poised to become a major player in Nigeria's oil sector. With this approval, the refinery will be able to source crude oil directly, thereby reducing costs and increasing efficiency. Senator Musa emphasized that this decision aligns with...

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya ƙaddamar da kwamitin raba fom din tallafi ga mata da matasa.

Image
LABARI ACIKIN HOTO:  Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya ƙaddamar da kwamitin raba fom din tallafi ga mata da matasa. Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad ya kaddamar da kwamitin raba fom din tallafin kudi da za'a baiwa mata da matasa domin dogaro da kansu. Kowace gunduma an tanadar mata da fom guda 400 kuma an baiwa kwamitin raba fom din kowace Gunduma 200 ga kansilolinsu domin su baiwa wanda suka cancanci abawa. Kwamitin ya haɗa da kansiloli da shugaban jam'iyyu na Gundumomi da shuwagabannin matasa da mata na Gundumomi haka zalika da masu ruwa da tsaki guda biyu na kowaci gunduma. Sunayen masu ruwa da tsaki na kwamitin raba fom ɗin tallafin mata da matasa na kowace Gunduma a ƙaramar hukumar Gombe.   ✓Ajiya Ward. 1,Alh Idris,  2,Alh Baba roba ✓Bajoga Ward. 1,Hajiya mairo isa melee 2,Nasuru Ali findiga ✓Dawaki Ward.  1,Abdurrahaman M Adamu, 2,Alh Safiyanu Usman Haruna,  3,Alh Elbash ✓Herwagana.  1,Haj ...

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr Sani Ahmad Haruna ya amsa gayyatar taron ƙaddamar da littafin Mai taken "Rayuwar ƙolo" (ƙaramin almajiri)

Image
 LABARI ACIKIN HOTO: Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr Sani Ahmad Haruna ya amsa gayyatar taron ƙaddamar da littafin Mai taken "Rayuwar ƙolo" (ƙaramin almajiri) Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON Barr. Sani Ahmad ya halarci taron sabuwar shekarar musulunci da kuma kaddamar da littafin Rayuwar ƙolo da Mal. Salisu Awadatu ya wallafa. Shugaban ya samu rakiyar dukkan kansilolinshi da masu taimaka masa ta wasu ɓangarori kuma daga cikin mahalarta taron sun haɗa da Mai martaba sarkin Billiri Alh. Danladi Sunusi mai yamba da kuma mai taimakawa Gwamna ta fannin tsangaya da almajirai da sauran shehinan da sufaye. Hoto: Sufee Gombe dailygombe.blogspot.com

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr Sani Ahmad Haruna ya gana da jami'an tsaro da shuwagabannin kungiyoyi da Matasa domin gujewa fitinar zanga zanga.

Image
  LABARI ACIKIN HOTO: Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr Sani Ahmad Haruna ya gana da jami'an tsaro da shuwagabannin kungiyoyi da Matasa domin gujewa fitinar zanga zanga. Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad yayi zama da jami'an tsaro na ƴan sanda da civil defence da shuwagabannin kungiyoyin yan kasuwa da kuma matasa a babban dakin takin taro dake ma'aikatar ƙaramar hukumar Gombe. A yayin zaman, Babban kwamandan na civil defence na jihar Gombe M.B Mu'azu yaja hankalin shuwagabannin kungiyoyi da matasa da su guji harkar Zanga Zanga don bata taba haifar da alheri ba, haka zalika suma DPO na caji ofis din Gombe da na caji ofis din low-cost sunyi kira ga matasa da su guji wannan harka ta Zanga zanga. Suma shuwagabannin ƙungiyoyin sun tabbatar da cewa sun gargadi mambobinsu daga shiga sabgar Zanga zanga kuma baza a taba samun wani daga cikin mambansu da zai shiga sabgar Zanga zanga ba, Haka zalika matasa suma sunce basu ba zanga zang...

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad Haruna ya halarci taron kaddamar da raba maganin zazzaɓin cizon sauro da shirin bada Sangen sauro.

Image
 LABARI ACIKIN HOTO: Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad Haruna ya halarci taron kaddamar da raba maganin zazzaɓi cizon sauro da shirin bada Sangen sauro. Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad ya halarci kaddamar da fara rabon maganin zazzaɓi cizon sauro ga ƙananan yara da kuma rabon Sangen sauro ga manyan. Shugaban ya kuma yi gargadi ga masu sayer da Sangen matukar aka samu mutum da wannan alamun da hana ko canza wa Sangen hanya tabbatas zai fuskanci hukunci mai tsanani. A yayin kaddamarwan an karrama uwar gidan ƙaramar hukumar Hajiya Aishatu Aliyu Usman inda daga bisani shugaban ya shiga sangen domin nunawa al'umma Sangen bashida wata illa ga lafiyar dan adam. Hoto: Sufee Gombe dailygombe.blogspot.com

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe ya ziyarci Babbar kasuwar Gombe domin ƙira ga yan kasuwa da su sauƙaƙawa talakawa kayan Abinci.

Image
LABARI ACIKIN HOTO:  Shugaban ƙaramar hukumar Gombe ya ziyarci Babbar kasuwar Gombe domin ƙira ga yan kasuwa da su sauƙaƙawa talakawa tunda sunfara saro kayan masarufi mai da araha. Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON Barr. Sani Ahmad ya jagoranci tawaga mai ƙarfi suna shiga lungu da sako na Babbar kasuwar Gombe suna ƙira ga yan kasuwa da su tausayawa talakawa suna rage farashi matuƙar sun sayi kayan da sauƙi. Kana shugaban ya gargadi masu amfani da mudu tauyayye wajen awu da suji tsoron Allah hakan na iya zaman towa masifa wa gari baki daya sannan kuma a ƙwace wannan kwanon awun domin kada abarsu su cigaba da amfani dashi. Daga cikin tawagar ya haɗa da Babban kwamandan civil Defence M.B Mu'azu da kuma shugaba kasuwar ƙauye Alh. Uba Abdullahi da dai sauransu. Daga Sufee Gombe dailygombe.blogspot.com

APC Gombe State Chapter has called on it's members within the State to restrain from any form of National Protest, particularly in Gombe State

Image
PRESS RELEASE ALL PROGRESSIVES CONGRESS GOMBE STATE CHAPTER The All progressives' Congress Gombe State chapter through the State Executive Council call on it's members within the State to restrain from any form of National Protest, particularly in Gombe State. Gombe state is known to be one of the most peaceful states in Nigeria a Melting Point that is situated in the middle of North-East Nigeria and the most fast developing State in Nigeria. It is peopled by enlightened individuals and groups who are tolerant of each other with good understanding of positive engagement to resolving issues. We must not forget in a hurry the recent organized END SARS protest which also bore the face of peaceful protest but was uncontrollably hijacked and mayhem was unleashed that led to destruction of lives and properties, looting and raping of innocent citizens. A thing that would have been avoided through constructive dialogue and positive engagements. The government t led by President Bola Ah...