Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

LABARI ACIKIN HOTO:
Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad Haruna ya halarci taron kaddamar da raba maganin zazzaɓi cizon sauro da shirin bada Sangen sauro.
Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad ya halarci kaddamar da fara rabon maganin zazzaɓi cizon sauro ga ƙananan yara da kuma rabon Sangen sauro ga manyan.
Shugaban ya kuma yi gargadi ga masu sayer da Sangen matukar aka samu mutum da wannan alamun da hana ko canza wa Sangen hanya tabbatas zai fuskanci hukunci mai tsanani.
A yayin kaddamarwan an karrama uwar gidan ƙaramar hukumar Hajiya Aishatu Aliyu Usman inda daga bisani shugaban ya shiga sangen domin nunawa al'umma Sangen bashida wata illa ga lafiyar dan adam.
Hoto:
Sufee Gombe
Comments
Post a Comment