Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya ƙaddamar da kwamitin raba fom din tallafi ga mata da matasa.

LABARI ACIKIN HOTO:

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya ƙaddamar da kwamitin raba fom din tallafi ga mata da matasa.




Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya ƙaddamar da kwamitin raba fom din tallafi ga mata da matasa.



 Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya ƙaddamar da kwamitin raba fom din tallafi ga mata da matasa.


Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad ya kaddamar da kwamitin raba fom din tallafin kudi da za'a baiwa mata da matasa domin dogaro da kansu.


Kowace gunduma an tanadar mata da fom guda 400 kuma an baiwa kwamitin raba fom din kowace Gunduma 200 ga kansilolinsu domin su baiwa wanda suka cancanci abawa.


Kwamitin ya haɗa da kansiloli da shugaban jam'iyyu na Gundumomi da shuwagabannin matasa da mata na Gundumomi haka zalika da masu ruwa da tsaki guda biyu na kowaci gunduma.

Sunayen masu ruwa da tsaki na kwamitin raba fom ɗin tallafin mata da matasa na kowace Gunduma a ƙaramar hukumar Gombe.

 

✓Ajiya Ward.

1,Alh Idris, 

2,Alh Baba roba


✓Bajoga Ward.

1,Hajiya mairo isa melee

2,Nasuru Ali findiga


✓Dawaki Ward. 

1,Abdurrahaman M Adamu,

2,Alh Safiyanu Usman Haruna, 

3,Alh Elbash


✓Herwagana. 

1,Haj Uwani Gwamnati, 

2,Alh Sagir Barnoma


✓Shamaki Ward. 

1,Alh Ardo chindo, 

2,Babangida Bacuta


✓Nasarawo Ward. 

1,Alh Dayyabu, 

2,Auwal Jajaye


✓Bolari East Ward.

1,Alh Auwal maikatifa,

 2,Alh Samaila ishaq coordinator

3,Jamilu Abdullahi kafarati


✓Bolari West Ward. 

1,Alh Manniru Adamu,

2,Baba Haruna,

3,Adamu Ibrahim Umar.


 Kumbiya Kumbiya Ward.

1,Shuaibu Mijinyawa, 

2, Ibrahim mamman Yola,

3,Wadaji Dattijo.


✓Jekadafari Ward. 

1,Alh Aliyu Abdulkarim (Sadaukin doma)

2, Alh Garba Abamba,

3,Abdulkadir Inuwa (Basha)


✓Pantami Ward.

1,Alh Yusuf Dahiru Madi,

2,Alh Abubakar Umar,

3,Alh Danladi Abubakar.


Shugaban yana fatan Allah yasa wadanda zasu samu so mora kuma ya zama sanadin dogaro da kansu Ameen.

Hoto:

Sufee Gombe

dailygombe.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

Gombe SSG Prof Njodi celebrates Yazu's recognition by GSU

Ag. VC na Jami'ar Jihar Gombe GSU, ya jinjina wa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya bisa ba da fifiko ga ilimi.

AWARD: Njodi, Kallamu, Adamu,Umar Bags National leadership Award of Excellence.