Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr Sani Ahmad Haruna ya amsa gayyatar taron ƙaddamar da littafin Mai taken "Rayuwar ƙolo" (ƙaramin almajiri)

 LABARI ACIKIN HOTO:

Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON Barr. Sani Ahmad ya halarci taron sabuwar shekarar musulunci da kuma kaddamar da littafin Rayuwar ƙolo da Mal. Salisu Awadatu ya wallafa.

Shugaban ya samu rakiyar dukkan kansilolinshi da masu taimaka masa ta wasu ɓangarori kuma daga cikin mahalarta taron sun haɗa da Mai martaba sarkin Billiri Alh. Danladi Sunusi mai yamba da kuma mai taimakawa Gwamna ta fannin tsangaya da almajirai da sauran shehinan da sufaye.

Hoto:

Sufee Gombe

dailygombe.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

Gombe SSG Prof Njodi celebrates Yazu's recognition by GSU

Ag. VC na Jami'ar Jihar Gombe GSU, ya jinjina wa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya bisa ba da fifiko ga ilimi.

AWARD: Njodi, Kallamu, Adamu,Umar Bags National leadership Award of Excellence.