Posts

Showing posts from June, 2024

Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

About the Author/Founder by Salim Abubakar Gombe

Image
 About the Author/Founder Salim Abubakar Gombe publically known as Salim Gombe/Salim The Informer/Salim The Good, He was a Cartoon professional, who specialized in Graphic Art cartoons, Graphic Designs, Vector Graphics, Caricatures, Comic stories, Cartoon Animations, AI Content creations for Video marketings, He was also a Blogging website Designer, YouTuber, and Newspaper Publisher and Online Tutor, He did his Primary school at Orji Estate primary school Jekada fari Gombe, He finished his Secondary School at Jibwis Science Secondary School Herwagana Gombe in the year 2014, He's currently a student from Gombe State University, Salim Abubakar Gombe is person who likes Creativities to promote his Society, He used to create Awareness like Health Cartoon Animations, Climate Change, films, Community services, Disease controls through Graphic Art Cartoons, Animations, Designs, Blogging website, AI content creations and many more, He is currently a Special Assistant on Graphic (June 2023 ...

Kungiyar Inuwa Support Group da Kungiyar teloli na Gombe sun ziyarci Shugaban Karamar hukumar Gombe

Image
 28/06/2024 Kungiyar Inuwa Yahaya support group da kuma kungiyar telolin ƙaramar hukumar Gombe sun ziyarci shugaban ƙaramar hukumar Gombe. Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr Sani Ahmad ya karbi baƙuncin Kungiyar Inuwa Yahaya support group tare da kungiyar teloli. A yayin ziyarar ƙungiyar telolin sun karrama Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe da bashi lambar yabo inda daga bisani kungiyar Inuwa support group suma sukazo don taya Maigirma Shugaban ƙaramar hukumar murnar lashe zabe a zaɓen da ya gabata a watan Afrilu. Hotuna: Malam Sufee Gombe dailygombe.blogspot.com

Gombe Acresal tareda hadin Gwiwar Kungiyoyi na Mashuna sun shuka itatuwa 6000 a Fed. Poly Kaltungo

Image
 Gombe Acresal tareda hadin Gwiwa na Jewel bikers da Kungiya na Mashuna sun shuka itatuwa 6000 a Fed. Poly Kaltungo Acresal Gombe tareda hadin Gwiwar Jewel bikers Da yake jawabi a lokacin da ya gudanar da bikin Aikin Aikin Acresal, Dr. Sani Adamu Jauro ya ce taron wani bangare ne na maido da kasan ya zama kore, 3G. Ya ce ya zuwa yanzu, a cikin shekaru biyu karkashin bita, jihar Gombe ta yi kokarin kusan biliyan ɗari a fadin jihar ba kasa da bishiyoyi 6000 a cikin tarayya.  Ya yaba don kokarinsu na ci gaba da yin amfani da su don aiwatar da dasa bishiyoyi shuki a matsayin Abu Mai kyau na kungiyar da za su amfanar da ɗalibai zuwa mafi kyawun ilimi. Retctor Polytechnic Kaltungo, Dr Suleiman Muhammed yaji dadi ya yaba da Kungiyar kan zaban federal polytechnic Kaltungo don dasa shuki,ya kara cewa zai taimaka wajen magance matsalar lalacewar ƙasa. Duk da yake haskaka mahimmancin bishiyoyi a cikin muhalli da kuma buƙatun a Ma'aikatar noma, ƙwararrun ƙwararrun ɗan adam daga ruwa, muha...

Shugaban Karamar hukumar Gombe ya karbi bakuncin Gamayyar Kungiyar matasan Kiristoci

Image
 28/06/2024. Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya karbi baƙuncin Gamayyar kungiyar matasan kiristoci na ƙaramar hukumar Gombe. Gamayyar Ƙungiyar kiristoci na ƙaramar hukumar Gombe sun ziyarci mai girma shugaban ƙaramar Hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad Haruna a ofishin sa. Kungiyar kiristocin sun kawo ziyara ne domin nuna goyon bayansu ga shugaban ƙaramar hukumar kamar yadda kungiyoyin Addinai suka gabatar da nasu goyon bayan. dailygombe.blogspot.com English Translation 28/06/2024. Gombe Local Government Chairman Barr. Sani Ahmad received the guest of the coalition of Christian Youth Groups of Gombe local government. The Coalition of Christian Youth Groups  under local  government has visited the Honorable Chairman of Gombe Local Government Barr. Sani Ahmad Haruna in his office. The group of Christians came to show their support to the head of the local government as the religious groups presented their support. dailygombe.blogspot.com

Daliban Firamare na karamar hukumar Gombe sun zamo zakaru a gasar wasanni

Image
 Ɗaliban firamare na ƙaramar hukumar Gombe sun zamo zakaru a gasar wasannin da aka gudanar na daliban firamare na jihar Gombe baki daya. Maigirma Shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad ya yiwa daliban firamare kyauta wadanda suka lashe gasar wasannin kwallon kafa na makarantin firamare da akayi na jihar Gombe baki daya da kuma waɗanda suka lashe gasar wajen gudu. Shugaban ya kuma jinjinawa malaman yaran da suka horas da yaran har suka kai ga samun wannan nasara ya kuma ƙarawa ɗaliban ƙarfin gwiwar don suyi nasara a gasar wasannin na shiyar arewa maso gabashin Najeriya dailygombe.blogspot.com English Translation Primary students of Gombe local government have become champions in the sports competition held for primary students of the entire Gombe state. The Chairman of the Gombe local government and the chairman of ALGON, Barr. Sani Ahmad gave gifts to the primary school students who won the football competition of the primary schools and the whole of G...

Shugaban Karamar hukumar Gombe Barr Sani AA Haruna ya karbi bakuncin Kungiyar masu kulada Marasa Lafiya.

Image
 28/06/2024 Shugaban ƙaramar hukumar Gombe ya karbi baƙuncin kungiyar masu kula da marassa lafiya na sa kai a asibitocin karamar hukumar Gombe. Kungiyar masu kula da marassa lafiya na sa kai a asibitocin karamar hukumar Gombe sun ziyarci shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad a ofishin sa. A jawabin jagoran kungiyar sun kawo ziyarar ne domin sada zumunci da kuma jaddada mubaya'a ga shugaban ƙaramar hukumar gami da fatan Alheri ga shugaban ƙaramar hukumar. A nashi martanin shugaban ƙaramar hukumar ya karfafa musu gwiwa da kuma nuna muhimmancin irin ayyukansu acikin al'umma ga kuma lada a wurin mahalicci kowa da komai. dailygombe.blogspot.com English Translation 28/06/2024 The chairman of Gombe local government has received the hospitality of the group of volunteer nurses in Gombe local government hospitals. A group of volunteer nurses in Gombe local government hospitals visited the chairman of Gombe local government and chairman of ALGON, Barr. Sani...