Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

Kungiyar Inuwa Support Group da Kungiyar teloli na Gombe sun ziyarci Shugaban Karamar hukumar Gombe

 28/06/2024





Kungiyar Inuwa Yahaya support group da kuma kungiyar telolin ƙaramar hukumar Gombe sun ziyarci shugaban ƙaramar hukumar Gombe.


Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr Sani Ahmad ya karbi baƙuncin Kungiyar Inuwa Yahaya support group tare da kungiyar teloli.


A yayin ziyarar ƙungiyar telolin sun karrama Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe da bashi lambar yabo inda daga bisani kungiyar Inuwa support group suma sukazo don taya Maigirma Shugaban ƙaramar hukumar murnar lashe zabe a zaɓen da ya gabata a watan Afrilu.

Hotuna:

Malam Sufee Gombe

dailygombe.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

Gombe SSG Prof Njodi celebrates Yazu's recognition by GSU

Ag. VC na Jami'ar Jihar Gombe GSU, ya jinjina wa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya bisa ba da fifiko ga ilimi.

AWARD: Njodi, Kallamu, Adamu,Umar Bags National leadership Award of Excellence.