Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

28/06/2024
Shugaban ƙaramar hukumar Gombe ya karbi baƙuncin kungiyar masu kula da marassa lafiya na sa kai a asibitocin karamar hukumar Gombe.
Kungiyar masu kula da marassa lafiya na sa kai a asibitocin karamar hukumar Gombe sun ziyarci shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad a ofishin sa.
A jawabin jagoran kungiyar sun kawo ziyarar ne domin sada zumunci da kuma jaddada mubaya'a ga shugaban ƙaramar hukumar gami da fatan Alheri ga shugaban ƙaramar hukumar.
A nashi martanin shugaban ƙaramar hukumar ya karfafa musu gwiwa da kuma nuna muhimmancin irin ayyukansu acikin al'umma ga kuma lada a wurin mahalicci kowa da komai.
English Translation
28/06/2024
The chairman of Gombe local government has received the hospitality of the group of volunteer nurses in Gombe local government hospitals.
A group of volunteer nurses in Gombe local government hospitals visited the chairman of Gombe local government and chairman of ALGON, Barr. Sani Ahmad in his office.
In the speech of the leader of the group, they came to visit for friendship and to emphasize their loyalty to the head of the local government as well as to wish the head of the local government good luck.
In his response, the head of the local government encouraged them and showed the importance of their activities in the community and the reward from the creator of everyone and everything.
Comments
Post a Comment