Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Ɗaliban firamare na ƙaramar hukumar Gombe sun zamo zakaru a gasar wasannin da aka gudanar na daliban firamare na jihar Gombe baki daya.
Maigirma Shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban ALGON, Barr. Sani Ahmad ya yiwa daliban firamare kyauta wadanda suka lashe gasar wasannin kwallon kafa na makarantin firamare da akayi na jihar Gombe baki daya da kuma waɗanda suka lashe gasar wajen gudu.
Shugaban ya kuma jinjinawa malaman yaran da suka horas da yaran har suka kai ga samun wannan nasara ya kuma ƙarawa ɗaliban ƙarfin gwiwar don suyi nasara a gasar wasannin na shiyar arewa maso gabashin Najeriya
English Translation
Primary students of Gombe local government have become champions in the sports competition held for primary students of the entire Gombe state.
The Chairman of the Gombe local government and the chairman of ALGON, Barr. Sani Ahmad gave gifts to the primary school students who won the football competition of the primary schools and the whole of Gombe state and those who won the running competition.
The president also congratulated the teachers of the children who trained the children to achieve this success and gave the students the courage to succeed in the North East region of Nigeria.
Comments
Post a Comment