Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

28/06/2024.
Shugaban ƙaramar hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad ya karbi baƙuncin Gamayyar kungiyar matasan kiristoci na ƙaramar hukumar Gombe.
Gamayyar Ƙungiyar kiristoci na ƙaramar hukumar Gombe sun ziyarci mai girma shugaban ƙaramar Hukumar Gombe Barr. Sani Ahmad Haruna a ofishin sa.
Kungiyar kiristocin sun kawo ziyara ne domin nuna goyon bayansu ga shugaban ƙaramar hukumar kamar yadda kungiyoyin Addinai suka gabatar da nasu goyon bayan.
English Translation
28/06/2024.
Gombe Local Government Chairman Barr. Sani Ahmad received the guest of the coalition of Christian Youth Groups of Gombe local government.
The Coalition of Christian Youth Groups under local government has visited the Honorable Chairman of Gombe Local Government Barr. Sani Ahmad Haruna in his office.
The group of Christians came to show their support to the head of the local government as the religious groups presented their support.
Comments
Post a Comment