Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

Shugaban ƙaramar hukumar Gombe ya bada gudummawar Naira 500,000 ga kwamitin musabaƙa na Gombe.

 


Shugaban ƙaramar hukumar Gombe ya bada gudummawar Naira 500,000 ga kwamitin musabaƙa na Gombe.


Maigirma shugaban ƙaramar hukumar Gombe kuma shugaban kungiyar ALGON na jihar Gombe Barr. Sani Ahmad ya halarci taron raba kyautar waɗan da suka zamo zakaru a musabaqan Alkur'ani matakin jiha da ƙungiyar Izalah mai shelkwata a Jos ta gudanar.






Ayayin da shugaban ke jawabi bayan ya baiwa zakarun kyautar Na'ura Mai ƙwaƙwalwa da kuma Alkur'ani mai girma ya kuma bayyana abunda zai baiwa kwamitin musabaƙar na yankin Gombe ta kudu N250,000 haka zalika bangaren Gombe ta arewa N250,000.

Hoto:

Sufee Gombe

dailygombe.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

Gombe SSG Prof Njodi celebrates Yazu's recognition by GSU

AWARD: Njodi, Kallamu, Adamu,Umar Bags National leadership Award of Excellence.

Jami’ar Bayero Kano Ta Kaddamar da Bashin Keken Hawa wa Ma'aikata don Magance Radadi na Rayuwa