Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

27 ga Yuni, 2024
SALLAR JANA'IZA:
Shugaban SSG na Gombe Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar wajen halartar sallar jana'izar marigayiya Fatima Abdullahi (Ajuji) Mahaifiya ga amininsa Mohammed Habu (Lakuntubi).
Marigayiyar ta rasu tana da shekaru 82 bayan gajeriyar jinya a asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya FTH dake Gombe a jiya.
Farfesa Njodi a sakon ta’aziyya ga iyalan mamacin ya bukace su da su jure wannan rashi mara misaltuwa.
A madadin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, gwamnati da al'ummar jihar Gombe muna jajanta muku, muna addu'ar Allah ya jikan marigayiyar da Aljannatul Firdausi.
Daga:
Joshua Danmalam
Jami'in Labarai
Daga Ofishin Sakataren Gwamnati,
Hotuna:
Samuel wanzam
English Translation
27th June, 2024
FUNERAL PRAYERS:
Gombe SSG Prof Ibrahim Abubakar Njodi has led a State Government delegation to the funeral prayers of late matriarch Fatima Abdullahi (Ajuji) mother to his bosom friend Mohammed Habu (Lakuntubi)
The deceased died at the age of 82 years after a brief illness at the Federal Teaching Hospital FTH, Gombe yesterday.
Prof Njodi in a condolence message to the deceased family urge them to bear the irreparable loss.
On behalf of Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, the Government and people of Gombe State we sympathize with you and pray Allah to grant the deceased Aljannatul Firdausi.
From:
Joshua Danmalam
Information Officer
SSGs office
Photos:
📸 Samuel Wanzam
Comments
Post a Comment