Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Doma United ta yi hatsarin mota, 'yan wasa da dama sun jikkata, ba a rasa rayuka ba
Bayan sun sha kashi a hannun Heartland da ci 3-1 a wasan ranar 35 a gasar NPFL a ranar Lahadi, kungiyar Doma United ta yi hadari a kan hanyar Makurdi-Lafia a kan hanyarsu ta komawa Gombe.
Motar bas din ta yi ta kulin kubura sau da yawa, amma abin kwantar da hankali ne cewa ba a rasa rayuka ba.
Da yawa daga cikin ‘yan wasan nasu sun samu raunuka kuma an garzaya da su asibiti domin yi musu magani.
Yi addu'a don Doma United
English Translation
Breaking news...Doma United involved in road accident, many players injured, no lives lost
After losing 3-1 to Heartland on match day 35 of the NPFL game on Sunday, Doma United were involved in an accident few minutes ago along Makurdi- Lafia road on their way back to Gombe.
The bus sumersaulted several times, but it is a soothing relief that no lives were lost.
Many of their players were injured and they have been rushed to the hospital for treatment.
Pray for Doma United.
Wish them quick recovery
ReplyDelete