Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

Image
 8th March, 2025  Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar …As Forum Crowns Gombe Governor ‘Khadimul Qur’an’ …Lauds Him for Construction of Tsangaya Schools, Free Enrollment of Almajiri into Go-Health Governor Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, has hosted the leadership of the Association of Tsangaya teachers from across the state to a special Iftar at the Government House, Gombe.  This was a continuation of the Governor’s tradition of hosting public Iftar for the citizens of the state, an occasion that provides Governor Inuwa Yahaya with another opportunity to deepen his engagement with the Muslim community and promote peace and brotherhood among all. Addressing his guests shortly after the iftar, Governor Inuwa Yahaya reaffirmed his administration’s commitment to improving the welfare of Tsangaya teachers and Almajiri children, acknowledging the significance of Qur’anic education in the society. The Governor stated that his government has ensured the provision o...

GWAMNAN JIHAR GOMBE YA GABATARWA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR GOMBE KASAFIN KUDI NA SHEKARAR 2024

 GWAMNAN JIHAR GOMBE YA GABATARWA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR GOMBE KASAFIN KUDI NA SHEKARAR 2024

GWAMNAN JIHAR GOMBE YA GABATARWA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR GOMBE KASAFIN KUDI NA SHEKARAR 2024

Daga Kungiyar APC Social Media Team na Jihar Gombe


Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin Nigeria Dr. Muhammadu Inuwa Yahaya CON, (Dan Majen Gombe) ya mikawa majalisar Dokokin jihar Gombe Kasafin Kudi na shekarar 2024 a yau Litinin 04-12-2023 na kimanin kudi Naira 207, 760, 200,00.00 kadai.

GWAMNAN JIHAR GOMBE YA GABATARWA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR GOMBE KASAFIN KUDI NA SHEKARAR 2024


GWAMNAN JIHAR GOMBE YA GABATARWA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR GOMBE KASAFIN KUDI NA SHEKARAR 2024



Kasafin kudin wanda ya mayar da hankali wajen ware makuden kudi don gudanar da Gwamnati da ayyukan Yau da Kullum wanda ya dauki kashi 42 (42%) kimanin 87,250,200,000.00 haka kuma manyan ayyuka don alumma da ci gaban alumma aka bashi kulawa na musamman ya dauki kashi 58 (58%) kimanin kudi 120,500,000,000.00


Kasafin kudin bai tsaya a nan ba ya kara duba bangaren Ayyuka da Gidaje wanda za'a kashe 50,962,500,000.00 tare da fannin Muhalli, Gandun Daji da Ruwan Sha wanda shima ya samu 18,265,600,000.00 Bangaren aikin Gona wanda akasarin alummar jihar Gombe kasancewarsu Manoma ne yasa aka ware 7,366,000,000.00, Fannin Ilmi don kawar da jahilci da inganta ilmi saboda Yara manyan gobe aka kiyasta kashe kudi N8,103,800,500.00.


GWAMNAN JIHAR GOMBE YA GABATARWA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR GOMBE KASAFIN KUDI NA SHEKARAR 2024


Ilmi na gaba da Sakandare don inganta karatun daliban jihar Gombe da kewaye don samun ilmi mai nagarta yasa aka ware N5,768,000,000.00. Fannin Doka da Sharia zasu samu kudi Naira 2,426,800.000.00. Haka bangaren Kimiyya da Fasaha da Kirkire Kirkiren Zamani N169,100,000.00. Lafiya uwar jiki ta dauki kaso na kudi N5,953,200,500.00, Matasa da Wasanni kuma sun samu kudi N2,460,000,000.00 Tsaro da harkokin cikin gida N550,000,000.00 Bunkasa Sadarwa da Kulawa da Tarbiyya da Al'adu N805,000,000.00


Duk wannan shiri da akayi na kashe kudi anyi shine don alummar jihar Gombe da inganta musu rayuwarsu ta kowace bangare, Bunkasa tattalin arziki da kulawa da tsaro shine kullum burin Gwamnatin Alhaji Inuwa Yahaya


Daga

KUNGIYAR APC SOCIAL MEDIA TEAM GOMBE STATE.


www.dailygombe.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

Gombe SSG Prof Njodi celebrates Yazu's recognition by GSU

Ag. VC na Jami'ar Jihar Gombe GSU, ya jinjina wa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya bisa ba da fifiko ga ilimi.

AWARD: Njodi, Kallamu, Adamu,Umar Bags National leadership Award of Excellence.