Governor Inuwa Yahaya Hosts Tsangaya Teachers to Iftar

SAKON JAJE..
Gomna Mohd Inuwa Yahaya Ya Jajantawa Mutanen Jahar Kaduna.
Shugaban Gomnonin Arewacin Nigeria Gomna Mohd Inuwa Ya jajantawa Al'ummar Garin Tudun Biri A Karamar Hukumar Igabi Dake Jahar Kaduna Bisa Asarar Rayuka Dasukayi A Sanadin Jefa Boma Bomai Dawani Jirgin Soji Yayi Akan Masu Taron Maulidi.
Gomna Inuwa Cikin Alhini Yanuna Kaɗuwarsa Dubada Irin Hali Da Al'umma Suke Ciki A Yanzuma Na Rashin Tsoro Daga Yan Ta'adda A Bangarorin Kasa Daban Daban, Wanda Shine Yakamata Jami'an Tsaro Sufi Maida Hankali Akai A Halin Yanzu Saikuma Ga Wannan Abun Alhini Daya Faru Mai Tada Hankali.
Gomna Mohd Inuwa A Madadin Gomnanin Arewa Yabawa Al'ummar Jahar Kaduna Dama Arewacin Nigeria Tabbacin Yin Kwaƙkwaran Bincike Tareda Daukan Matakinda Yadace Domin Kiyaye Aukuwan Irin Haka Anan Gaba.
Allah Yajikan Wadanda Suka Rigamu Gidan Gaskiya.
Ismaila Uba Misilli
DG Press Affairs Gombe.
Comments
Post a Comment